An samu tashin tarzoma akan babbar hanyar Apapa-Oshodi dake birnin Lagos bayan da aka zargi yan Okada da kashe wani ɗan sanda. Akalla bindigogi uku mallakar yan sandan ake zargin