Asalin hoton, Idris Sanusi Yarima Bayanan hoto, Tsohon Sarkin Kano Sanusi na II ya gabatar wa Sheikh Dahiru Bauchi takaddar tabbatar da shi matsayin Khalifa Babban malamin ɗarikar Tijjaniya a

Al’ummar Tijjanawa mazauna kasar Amurka, dake birnin New York, sun gina wani katafaren masallaci, da aka kashe miliyoyin dalolin kudade yayin aikin ginin sa. Masallacin wanda aka yi wa lakabi