Ƴan bindiga sun kashe Shehu Oyibo wani insifectan ƴan sanda da wasu mutane uku a jihar Abia. An yi kisan ne a ranar Lahadi akan titin Ngwa dake garin Aba