Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya kara kudin litar man fetur a gidajen mansa dake sassa daban-daban na Najeriya. A birnin tarayya Abuja da kuma Lagos, an kara kuɗin litar
Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya kara kudin litar man fetur a gidajen mansa dake sassa daban-daban na Najeriya. A birnin tarayya Abuja da kuma Lagos, an kara kuɗin litar
Babban Kamfanin Man Fetur na Najeriya, NNPCL ya kara farashin man fetur daga N910 ya zuwa N945 a gidajen mansa dake Abuja. Har ila yau kamfanin ya kuma kara farashin
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC Ltd) ya bayyana cewa daga yau Asabar, 24 ga Mayu, 2025, za a rufe Matatar Mai ta Fatakwal don gudanar da aikin gyara na
Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) ya rage farashin lita ɗaya na man fetur daga N950 zuwa N935 a gidajen mansa da ke Babban Birnin Tarayya, Abuja. Wani mazaunin unguwar
Kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya rage farashin man fetur a gidajen mansa dake Lagos. A cewar jaridar The Cable ta lura cewa gidajen man kamfanin dake kan titin Idimu
Kamfanin mai na NNPCL ya sake ƙara kuɗin man fetur a gidajen mansa dake faɗin ƙasarnan. Wannan ne karo na biyu da kamfanin yake ƙara kuɗin a cikin watan Oktoba.
Majalisar Zartarwa ta tarayya ta amince da bukatar da shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya gabatar mata dake umartar kamfanin mai na Najeriya NNPCL da ya riƙa sayar da ɗanyen