Hakkin mallakar hoto Allure Jarumar fina-finan Bollywood Priyanka Chopra, ta wallafa sakon tayin murnarta ga Gimbiya Meghan Markle da kuma Yarima Harry dangane da samun karuwar da da suka yi.