Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta umarci kwamitin lafiyarta da ya fara gudanar da bincike kan kwantiragin da aka bayar na mayar da Asibitin Kiyawa daga cottage hospital zuwa cikakken asibiti
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta umarci kwamitin lafiyarta da ya fara gudanar da bincike kan kwantiragin da aka bayar na mayar da Asibitin Kiyawa daga cottage hospital zuwa cikakken asibiti
Rahotannin da muke samu ya nuna cewa ƴan sandan Jihar Kano sun yi nasarar kama matashin da ake zargin ya kashe mahaifiyarsa. Idan ba a manta ba mun kawo rahoton
Ga wasu daga cikin hotunan matar da ɗanta ya daddaɓa mata wuƙa a Kano, wanda ya yi sanadiyyar mutuwarta. Rahotannin da muka samu sun nuna wannan mata dai shekarunta hamsin
Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi da ake zargi da kashe kishiyar mahaifiyarsa. Kakakin rundunar yan sandan jihar, DSP Abdullahi Kiyawa shi ne ya bayyana