Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sanar da fara yajin aiki na tsawon mako biyu, wanda zai kasance cikakke kuma gargaɗi, a dukkan jami’o’in gwamnatin tarayya da na jihohi