10.3 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeTagsƳan sanda

Tag: Ƴan sanda

spot_imgspot_img

Ƴan sanda sun kama wani mutum da buhun tabar wiwi 15

Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kama wani mai safarar miyagun kwayoyi tare da motar da yake aiki da ita ɗauke da...

An gano gawar wani ɗan sanda da aka yi garkuwa da shi a jihar Filato

An gano gawar wani ɗan sandan kwantar da tarzoma da aka yi garkuwa da shi a wajejen garin Kampani dake gundumar Bashar a ƙaramar...

Ƴan sanda sun yi ruwan barkonon tsohuwa kan masu zanga-zanga a Abuja

Jami'an ƴan sanda sun harba barkonon tsohuwa akan masu zanga-zanga a filin wasa na MKO Abiola dake Abuja a yayin da zanga-zanga kan matsanancin...

Wata mata ta kashe mijinta mai lalurar shanyewar ɓarin jiki

Ana zargin wata mata mai suna Rahimat Salaum da kashe mijinta dake da lalurar shanyewar ɓarin jiki a yankin Pegi dake birnin tarayya Abuja. SP...

Ƴan bindiga sun kashe ƴan sanda 4 da wata mai POS a jihar Imo

Wasu ƴan bindiga da ba'asan ko suwaye ba sun kashe jami'an ƴan sanda huɗu a wurin wani shingen binciken ababen hawa dake kan hanyar...

Mutane 5 da suka sayar da jariri ɗan wata biyu sun faɗa hannun ƴan sanda

Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce jami'anta sun kama mutane 5 da ake zargin su da hannu a safarar wani jariri mai watanni...

Zanga-zanga: An jibge ƴan sanda 4200 a Abuja

Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta tura ƴan sanda 4200 gabanin zanga-zangar da za a gudanar a cikin watan Agusta. Kamar yadda masu shirya...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img