Shi’a: Mun dakatar da zanga-zanga, inji IMN | BBC Hausa

Labari da dumi-dumi

Kungiyar ta IMN ta ce tana sanar da jama’a cewa ta dakatar da tattakin da take yi a kan tituna na neman a saki jagoranta, Ibrahim Elzakzaky saboda shigar da kara da lauyoyin kungiyar suka na kalubalantar haramta ta da gwamnati ta yi.

Za mu kawo muku karin bayani

More from this stream

Recomended