Sarkin Zazzau Ya Rasu – AREWA News

Inna lillahi wa Inna ilaihi raji’un Kullu nafsin za’iqatul maut

Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Zazzau Alh. Shehu Idris rasuwa a yau Lahadi a wani asibiti da ke Kaduna.

Sarkin ya rasu ne yana mai shekaru 84 da haihuwa.

Gwamna Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, shi ne ya sanar da rasuwar Sarkin a shafinsa na Facebook.

More from this stream

Recomended