Rikakken mai garkuwa da mutane, Evans, zai sha daurin shekara 41 a kurkuku

Alkali Oluwatoyin Taiwo wanda ke Kotu a jihar Lagos ta yanke wa Chukwudimeme Onwuamadike (Evens) hukuncin zaman kurkuku na shekara Arba’in da daya, bayan an sameshi da laifukan garkuwa da mutane tare da fashi da makami akan al’umma masu yawa dake Nigeria….

Sai wasu daga cikin yan tawagarsa da suke aikata laifin Fashi da Garkuwa da mutane wadanda suma aka yanke musu hukunci daban daban na zama a kurkuku…..

More from this stream

Recomended