All stories tagged :
Politics
Featured
An dakatar da shugaban jam’iyar APC na jihar Nasarawa
Shugabannin mazabar shugaban jam'iyar APC na jihar Nasarawa, Alhaji Aliyu Bello sun dakatar da shi daga jam'iyar bayan da suka zarge shi da yi mata zagon kasa.
Ibrahim Iliyasu, shugaban jam'iyar APC na mazabar Gayam dake karamar hukumar Lafia ta jihar shi ne ya sanar da dakatarwar a yayin wani...