All stories tagged :
Politics
Featured
Gwamna Bala Mohammed Ya Kaddamar Da Aikin Sabunta Majalisar Dokokin Bauchi...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kaddamar da aikin sabuntawa da gyaran ginin majalisar dokokin jihar a kan kudi Naira biliyan 7.8.A yayin bikin kaddamarwar a ranar Talata, gwamnan ya ce wannan mataki yana nuna yadda gwamnatinsa ke kokarin samar da ingantaccen yanayi ga dukkan bangarorin mulki.Ya bayyana cewa...