Osinbajo ya fara ziyarar aiki a kasar Vietnam

0

Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya sauka a filin jirgin saman Noi Bai dake Hanoi babban birnin kasar Vietnam.

Osinbajo ya je kasar ne domin ziyarar aiki ta kwanaki biyu.

Ana sa ran ziyarar za ta mai da hankali kan wasu da suka shafi kasashen Najeriya da Vietnam.