All stories tagged :
News
Featured
APC Ba Jam’iyyar Talakawa Ba Ce – Hakeem Baba-Ahmed
Tsohon mai ba Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin siyasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba jam’iyyar talakawa ba ce, illa jam’iyyar masu riƙe da muƙamai.Baba-Ahmed ya faɗi haka ne a ranar Talata yayin wata hira a shirin Politics Today na gidan...






![Euro 2020: All countries that qualified for semi-final confirmed [Fixtures]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/07/Euro-2020-All-countries-that-qualified-for-semi-final-confirmed-Fixtures.png)








