All stories tagged :
News
Featured
Shugabannin APC da SDP sun koma jam’iyyar Accord Party a Osun
Shugabannin jam'iyyun APC da SDP a ƙananan hukumomin Esa Oke da Obokun a jihar Osun sun sauya sheka ya zuwa jam'iyar Accord Party inda suka bayyana goyon bayansu ga gwamnan jihar Ademola Adeleke a zaɓen da za a gudanar a cikin watan Agusta.
Oni Olayinka tsohon kansila da Ogunsakin Bukola...







![EFCC nabs Yahoo boys in Edo, seizes 26 phones, cars [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557087061_EFCC-nabs-Yahoo-boys-in-Edo-seizes-26-phones-cars-PHOTOS.png)








