All stories tagged :
News
Featured
An Fara Bincike Kan Mutuwar Tsohuwar Minista A Burkina Faso
Hukumomin shari’a a Burkina Faso sun fara gudanar da bincike kan mutuwar wata tsohuwar ministar gwamnati, bayan da aka tsinci gawarta a gidanta da ke birnin Ouagadougou.Masu gabatar da ƙara sun bayyana cewa alamun farko sun nuna yiwuwar an kai mata hari kafin rasuwarta.An gano gawar Yolande ne a...











