All stories tagged :
News
Featured
Iran Ta Gargadi Amurka Kan Taimaka Wa Masu Zanga-Zanga
Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gargadi shugaban Amurka Donald Trump da cewa Iran za ta ɗauki matakin martani idan Amurka ta kuskura ta kai hari a ƙasar don taimaka wa masu zanga-zangar adawa da gwamnati.Qalibaf ya bayyana hakan ne yayin zaman majalisar dokokin Iran a yau,...





![Man who claims to be Jesus arrested [Video]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/09/Man-who-claims-to-be-Jesus-arrested-Video.jpeg)










