All stories tagged :
News
Featured
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Ya Kuɓuta Daga Hannun ‘Yan...
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Alhaji Muhammad Sama’ila-Bagudo, ya kuɓuta daga hannun ‘yan bindiga bayan kwana da dama da aka yi da shi a cikin daji.Rahotanni sun nuna cewa an sace Sama’ila-Bagudo ne a garinsa na Bagudo, da ke Ƙaramar Hukumar Bagudo ta jihar, a ranar Juma’a, 1...


![Reps member, Temitope Olatoye, supporters set brooms ablaze to signify end of APC [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/11/1541140504_Reps-member-Temitope-Olatoye-supporters-set-brooms-ablaze-to-signify-end-of-APC-PHOTOS.jpg)













