All stories tagged :
News
Featured
Tinubu Na Cikin Koshin Lafiya Bayan Tuntuɓe A Ziyararsa Ta Turkiyya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, na cikin koshin lafiya bayan tuntuɓen da ya yi a yau Talata yayin wata faretin tarba da aka shirya masa a fadar shugaban Turkiyya da ke Ankara.Mai taimaka wa shugaban ƙasa kan harkokin yaɗa labarai, Suday Dare, ya tabbatar da cewa tuntuɓen bai jawo...







![EPL: Highest goalscorers in Premier League ahead of final Match Day [See top 25]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/EPL-Highest-goalscorers-in-Premier-League-ahead-of-final-Match-Day-See-top-25.jpg)








