All stories tagged :
News
Featured
Yan majalisar wakilai 4 daga jihar Rivers sun koma jam’iyar APC
Yan majalisar wakilai ta tarayya huÉ—u daga jihar Ribas sun sauya sheka ya zuwa jam'iyar APC.
Yan majalisar sun haɗa da Umezuruike Manuchim (Port Harcourt I ), wanda ya sauya sheka daga jam'iyar Labour Party ya zuwa APC,
Sauran sun hada da Boniface Emerengwa dake wakiltar mazabar (Ikwerre/Emohua ), Awaji-Inombek...











