All stories tagged :
News
Featured
An Kqshe Mutane 20, An kuma Sqce 30 A Harin Mafa...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International a Najeriya ta bayyana cewa an kashe mutane 20 tare da sace aƙalla wasu 30 a yankin Mafa da ke jihar Borno.A cewar ƙungiyar, waɗanda aka kashe a ranar Talata 31 ga watan Maris 2026, ƴan gudun hijira ne maza da mata...









![EPL: Highest goal scorers in Premier League [See top 19]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/12/EPL-Highest-goal-scorers-in-Premier-League-See-top-19.jpg)




