All stories tagged :
News
Featured
An Yi Jana’izar Mahaifiyar El-Rufai A Abuja
An gudanar da jana’izar mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, a birnin Abuja.Marigayiya Hajiya Umma ta rasu ne a ranar Juma’a a birnin Alƙahira na ƙasar Masar, bayan fama da jinya.An yi sallar jana’izar ta ne a Babban Masallacin Ƙasa da ke Abuja, inda ‘yan uwa, abokai...




![Bayelsa decides 2019: Goodluck Jonathan's kinsmen celebrate PDP's defeat [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/Bayelsa-decides-2019-Goodluck-Jonathans-kinsmen-celebrate-PDPs-defeat-VIDEO.jpg)











