All stories tagged :
News
Featured
Shettima Ya kai wa El-Rufai ziyarar ta’aziya
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya kai ziyarar ta'aziya gidan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai wanda Allah Ya yi wa mahaifiyarsa rasuwa a kasar Masar.
Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN ya ruwaito cewa marigayiyar ta rasu a ranar 27 ga watan Maris ta na da shekaru 96 a...




![EFCC arrests Yahoo boys kingpins, others in Calabar, seizes cars, property [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557166294_EFCC-arrests-Yahoo-boys-kingpins-others-in-Calabar-seizes-cars-property-PHOTOS.png)











