All stories tagged :
News
Featured
Jami’an Tsaro Sun Kashe Manyan ’Yanbindiga 65 A Zamfara
Rahotanni daga jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya sun nuna cewa jami’an tsaro sun yi nasarar hallaka wasu manyan ’yanbindiga kimanin 65 a wani samame.Bayanan sun ce daga cikin waɗanda aka kashe har da ’ya’yan fitaccen jagoran ’yanbindiga, Ado Aleiro guda uku, waɗanda suka dade suna addabar yankin...








