All stories tagged :
News
Featured
NDLEA Ta Cafke Attajirin Dan Kasuwa da Safarar Miyagun Kwayoyi Daga...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta cafke wani attajirin dan kasuwa mai suna Arokodare Damil Ebenezer, wanda ke da sansanin kasuwanci a Lekki, Lagos, bisa zargin shigo da haramtattun kwayoyi daga Amurka.A cewar hukumar, an kama Arokodare ne a ranar Litinin yayin da...