All stories tagged :
News
Featured
Isra’ila Ta Ce Iran Ta Harba Mata Sabbin Makamai Masu Linzami
Rundunar sojin Isra’ila, IDF, ta bayyana a wani sabon rahoto cewa Iran ta harba makamai masu linzami zuwa ƙasar.A cewar rundunar, dakarunta na ci gaba da tare waɗannan hare-hare, inda suke kakkaɓo su kafin su isa wuraren da aka nufa.Tun da farko, rahotanni sun nuna cewa an ji ƙarar...
















