All stories tagged :
News
Featured
Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 73 a Zamfara
Akalla mutane 73 ne aka bada rahoton anyi garkuwa da su biyo bayan harin da yan bindiga suka kai ƙauyukan Buzugu da Rayau a karamar hukumar Bukuyyum ta jihar Zamfara.
Zagazola Makama dake wallafa bayanan kan sha'anin tsaro ya bayyana cewa an kai farmakin da karfe 02:45 na daren ranar...