All stories tagged :
News
Featured
Jonathan Ya Musanta Danganta Buhari da Boko Haram
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya bayyana cewa an yi wa kalamansa kuskuren fassara game da rawar da tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari ya taka a rikicin Boko Haram.Jonathan ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Ikechukwu Eze, ya fitar a ranar Asabar.A...