All stories tagged :
News
Featured
Mutane 24 sun mutu a gobarar tankar mai a jihar Neja
Mutane da dama ne ake fargabar sun mutu a wata gobarar tankar mai da ta faru a wajejen yankin Essa dake kan titin Agaie-Bida a karamar hukumar Katcha ta jihar Neja.
Lamarin ya jawo cunkoson ababen hawa a manyan hanyoyin yankin.
Hajiya Aishatu Saadu kwamandan shiya ta hukumar kiyaye afkuwar hatsura...