All stories tagged :
News
Featured
Dakarun Sojoji Sun Lalata Maboyar ’Yan Ta’adda A Bauchi, Sun Kwato...
Dakarun Operation Safe Haven sun lalata wasu maboya da ake zargin na ’yan ta’adda ne tare da kwato makamai yayin wani sintiri na farmaki a dajin Yankari da kewaye, a ƙaramar hukumar Alkaleri ta jihar Bauchi.Wani masani kan yaki da ta’addanci a yankin Tafkin Chadi, Zagazola Makama, ne ya...





![COVID-19: Ogun task force sends out worshippers from churches, arrests pastors [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/03/COVID-19-Ogun-task-force-sends-out-worshippers-from-churches-arrests-pastors-VIDEO.jpg)







