All stories tagged :
News
Featured
‘Yan Bindiga Sun Lalata Gona a Katsina, Sun Kai Hari Wurma...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun lalata gonaki a kauyen Dungun Mu’azu da ke karamar hukumar Sabuwa a Jihar Katsina.Wani masani kan harkar tsaro mai suna Bakatsine ne ya bayyana hakan cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X (tsohon Twitter) a ranar Juma’a.A cewarsa:...