All stories tagged :
News
Featured
Ramadan: Sarkin Musulmi Ya Ayyaana Laraba A Matsayin Ranar Fara Azumi
Muhammad Sa’ad Abubakar, Sarkin Musulmi, ya ayyana ranar Laraba 18 ga watan Fabrairu, 2026 a matsayin ranar farko ta watan Azumin Ramadan na shekarar 1447 Hijira, bayan tabbatar da ganin jinjirin watan.Sanarwar ta fito ne cikin wata takarda da Sambo Wali Junaidu, Wazirin Sakkwato kuma Shugaban Kwamitin Shawara kan...





![2019: Davido, Chioma meet Atiku [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/2019-Davido-Chioma-meet-Atiku-PHOTO.jpg)







