All stories tagged :
News
Featured
‘Yan Sanda Sun Kama Sakataren Gwamnati Tare Da Wasu Kan Zargin...
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Osun ta kama Sakataren Gwamnatin Jihar, Teslim Igbalaye, tare da wasu mutane 5 bisa zargin hannu a harkar sayen ƙuri'u a Osogbo.Mai magana da yawun rundunar, DSP Abiodun Ojelabi, ya ce an kama mutanen ne a wani samame da aka kai bayan samun sahihan bayanan...










![Overland aircraft on fire at Lagos Airport [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Overland-aircraft-on-fire-at-Lagos-Airport-VIDEO.jpg)




