All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Bindiga Sun Kashe ’Yan Sanda Uku A Wani Harin Kwanton...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar ’yan sanda uku bayan wani hari da ake zargin ’yan bindiga ne suka kai musu a Ƙaramar Hukumar Bakori.Mai magana da yawun rundunar, Aliyu Abubakar, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba a Katsina.Ya ce...





![FA Cup quarter-final draw [Full fixtures]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/02/FA-Cup-quarter-final-draw-Full-fixtures.jpg)










