All stories tagged :
More
Featured
Dan majalisar jiha ya nada mutane 106 muƙamin masu taimaka masa
Musa Gude, mamba dake wakiltar al'ummar mazabar Uke da Karshi a majalisar dokokin jihar Nasarawa ya ce ya nada mutane 106 muƙami domin su taimaka masa wajen gudanar da aikinsa.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN ya rawaito cewa, Gude wanda aka zaba a karkashin jam'iyar SDP ya fadi haka...