All stories tagged :
More
Featured
Dangote zai zuba jarin dalar Amurka biliyan É—aya a Zimbabwe
Aliko Dangote mutumin da ya fi kowa kudi a Nahiyar Afirika kuma shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote ya ce kamfanin ya sanya hannu kan yarjejeniyar zuba jarin dalar Amurka biliyan $1 a fannin siminti da kuma makamashi a kasar Zimbabwe.
Dangote ya yi magana da yan jaridu bayan da ya gana...














