All stories tagged :
More
Featured
Kamfanin NNPCL ya kara farashin man fetur
Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya kara kudin litar man fetur a gidajen mansa dake sassa daban-daban na Najeriya.
A birnin tarayya Abuja da kuma Lagos,
an kara kuɗin litar mai ya zuwa ₦992 a birnin Abuja da kuma ₦955 a birnin Lagos.
Sabon karin da aka yi na nufin an...