All stories tagged :
More
Featured
Likitoci za su sake shiga yajin aiki ranar 12 ga wata...
Kungiyar NARD ta Likitoci Masu Neman Kwarewa ta sanar da shirin sake komawa yajin aiki a ranar 12 ga watan Janairu.
A wata sanarwa da aka fitar bayan taron gaggawa na shugabannin kungiyar na kasa da ya gudana a ranar 2 ga watan Janairu kungiyar ta ce ta dauki matakin...


![EFCC arrests operators of ‘yahoo academy' in Akwa Ibom [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/12/EFCC-arrests-operators-of-‘yahoo-academy-in-Akwa-Ibom-Photos.jpeg)












