All stories tagged :
More
Featured
Fubara ne jagoran APC a Ribas cewar Yilwatda
Shugaban jam'iyar APC na kasa,Nentawe Yilwatda ya ce Siminalayi Fubara gwamnan jihar Rivers shi ne jagoran jam'iyar APC a jihar.
Yilwatda ya bayyana haka ne lokacin da ake zantawa da shi a cikin shirin Hard Copy na gidan talabijin din Channels.
Ya ce jam'iyar APC ta bawa gwamnoni dama su jagoranci...














