All stories tagged :
More
Featured
Yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon dan majalissar dokokin jihar...
Yan bindiga sun yi garkuwa da Maruf Musa tsohon mamba a majalisar dokokin jihar Ogun.
Musa wanda ya wakilci mazabar Ogun Waterside daga shekarar 2007 zuwa 2011 a majalisar jihar an yi garkuwa da shi ne a ranar Talata da daddare a Ibiade dake karamar hukumar Ogun Waterside.
Rahotanni sun bayyana...





![FMC Yola moves to separate conjoined twins [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/01/FMC-Yola-moves-to-separate-conjoined-twins-PHOTO.jpeg)





