Mayakan Boko Haram 78 Sun Mika Wuya Ga Sojoji

Sojojin rundunar sojan Najeriya sun kama wasu manyan jiga-jigan kungiyar yan ta’addar ISWAP.

Zagazola Makama dake ya wallafa bayanai kan sha’anin tsaro a yankin tafkin Chadi shi ne ya bayyana haka inda ya kara da cewa karin wasu mutane 60 aka kama tare da kwamandodin da ake zargin suma yan kungiyar ta ISWAP ne.

Har ila yau bayanan da ya wallafa ya nuna cewa mayakan Boko Haram 78 ne suka mika wuya sojojin shiya ta uku na rundunar kasa da kasa dake karamar hukumar Monguno.

Yan ta’addar sun mika wuya ne saboda farmakin da ake kai musu babu kakkautawa a maboyarsu.

More News

Gwamnatin Abia za ta fara biyan albashi mafi maranci na naira 70,000 a watan Oktoba

Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da cewa za ta fara biyan sabon albashi mafi karanci na naira 70,000 ga ma’aikatanta daga watan Oktoba 2024.Kwamishinan...

Sojoji sun lalata haramtattun matatun mai 32 a yankin Neja Delta

Dakarun sojan Najeriya na runduna ta 6 dake Fatakwal sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur 32 tare da ƙwace lita 250,000 na...

An gudanar da bikin cikar Kwankwaso shekara 68.

Tarin magoya baya da kuma abokanan siyasar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ne suka halarci taron lakca da aka shirya domin bikin...

Faruk Lawan ya kammala zaman gidan yarin Kuje

An sako tsohon É—an majalisar wakilai ta tarayya, Hon Faruk Lawan daga gidan yarin Kuje bayan da ya kammala zaman gidan yarin na shekaru...