All stories tagged :
Law
Featured
Khamenei Ya Zargi Trump Da Alhakin Mutuwar Masu Zanga-Zanga A Iran
Jagoran addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce Shugaban Amurka, Donald Trump, ne ya haddasa mutuwar masu zanga-zangar da suka ɓarke a ƙasar Iran a kwanakin baya.Ayatollah Khamenei ya bayyana cewa Iran na kallon Trump a matsayin babban mai laifi, yana mai zarginsa da sanya baki cikin rikicin da...















