All stories tagged :
Law
Featured
Majalisun kasa sun amince da bukatar Tinubu ta ciwo bashin dalar...
Majalisar kasa ta amince da bukatar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gabatar a gabanta ta neman gwamnatinsa ta ciwo bashin kudi dalar Amurka biliyan $2.35 domin cike giɓin kasafin kudin shekarar 2025.
Dukkanin majalisun biyu ta dattawa da kuma ta wakilai sun amince da bukatar ciwo bashin a ranar...















