Kwastan sun kama kakik sojoji da yan sanda a filin jirgin sama na Lagos

0

Jami’an hukumar kwastan sun samu nasarar kama wasu kayan jami’an tsaro na soja da yan sanda da aka shigo da su ba bisa ka’ida ba.

An kama kayan ne a filin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos.

Kayan da aka sun haɗa da hulunan kwano,kaki na soja, rigar sulke da sauran su.