Kuwait za ta buga Alqur’ani a harshen Sweden

Kuwait za ta buga Alkur’ani 100,000 a harshen Sweden. Ta ce za ta yi hakan ne domin jaddada yadda tsarin Musulunci yake da kuma hakurin zamantakewa tsakanin bil adama, a cewar wani rahoto da TRT Afrika ta fitar.

Wannan na zuwa ne bayan an ƙona Alƙurani a ƙasar ta Sweden a makonnin da suka gabata.

More from this stream

Recomended