Kungiyar Sa-kai ta CJTF ta sako daruruwan yara

Wata kungiyar matasa ‘yan sa-kai da ake kira Civilian Task Force da turanci (CJTF), dake goyon bayan yakin da gwamnatin Nigeria ke yi da mayakan Boko Haram ta sako tarin yaran da aka ce yawansu ya kusa dari tara.

Bayanin da Cibiyar Yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF ta bayar a yau Jumma’a, ya bayyana cewa kungiyar ‘yan bangar ta sako jimillar yara 894 a garin Maiduguri dake arewa-maso-gabascin Nigeria a matsayin “wani mataki na ganin cewa an hana gallazawa yara da kuma saka su a cikin ayyukkan da basu dace da su ba.

A shekarar 2013 ne hadakar kasashen da Amurka ke jagoranta suka kafa kungiyar ta CJTF don taimakawa ta fannin kare al’ummomi daga hare-haren ‘yan boko haram a arewa maso gabashin Najeriya. Amma Kungiyar ‘yan sa-kan ta dauki daruruwan yara aiki

More News

Sojoji a birnin Ibadan  sun kama ƴan fafutukar kafa ƙasar Oduduwa

Dakarun rundunar sojan Najeriya  sun samu nasarar kama wasu mutane masu fafutukar kafa ƙasar Oduduwa a birnin Ibadan na jihar Oyo. Masu fafutukar sanye da...

Wata mata ta mutu bayan da kwantena ta faɗo kan motar da take ciki

Wata kwantena mai tsawon ƙafa 40 dake maƙare da kaya ta faɗo kan wata ƙaramar mota ƙirar Nissan mai rijistar namba ABJ 692 BG...

Kotu ta bayar da belin Emefiele bayan ya cika sharuɗa

Kotu ta bayar da belin tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele bayan da ya cika dukkanin sharudan beli da kotun ta gindaya. Emefiele...

Kotu ta ɗaure Bobrisky wata shida a gidan yari

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas, a ranar Juma’a, ta yanke hukuncin daurin watanni shida a gidan kaso wa Idris Olarewaju...