ISIS ta fitar da hoton harin da ta kai wa sojojin Nijar

Kungiyar ISIS ta saki wasu hotuna na mummunan harin d ta kaiwa sojojin Jamhuriyar Nijar kusa da ƙauyen Takanamat a yammacin kasar.

Sojoji goma sha shida ne yan ta’addar suka kashe a yayin harin.

A hotunan da kungiyar ta fitar sun nuna gawarwakin sojojin da kuma tarin makamansu da suka kwace.

Ga wasu daga cikin hotunan da kungiyar ta saka.

More from this stream

Recomended