HOTUNA: Motocin yakin sojoji da ‘yan Boko Haram suka kwace

Mayakan kungiyar Boko Haram tsagin dake biyayya ga kungiyar ISIS da akewa lakabin kungiyar ISWAP sun mallaka wasu hotuna dake nuna motocin yakin da suka kwato a wurin dakarun sojan Najeriya.

More from this stream

Recomended