Biyo bayan gayyatar da gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya yi masa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wasu ayyuka a birnin Kaduna.
Ayyukan da ya kaddamar sun haɗa da kasuwa da kuma tituna da gwamna El-Rufai ya samar.